Sojojin kasa sun dauki alhakin harin Bom kan taron mauludi bisa kuskure a Kaduna

Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta amsa cewa jirginta ne ya kai harin bom a kan…

Gwamnatin Najeriya ta ce mutum 422 kacal ta ɗauki nauyi a taron Dubai

Yayin da take ci gaba da shan suka game da yawan wakilan ƙasar a taron COP28,…

Uba Sani ya ba da umurnin bincike kan jefa wa masu Maulidi bam a Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nuna matukar damuwarsa, kuma ya bayar da umarnin gaggauta…

Jirgi ya yi ruwan bam a kan masu taron Mauludi a Kaduna

Ana ci gaba da nuna tsananin alhini, a lokacin da ake kokarin tantance yawan mutanen da…

Najeriya Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Sojan Nijar Da Ta Saki Bazoum 

Najeriya ta bukaci a saki hambararren shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum sannan kuma gwamnatin mulkin sojan…

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 110 a Somaliya – MDD

Hukumar kula da jin ƙai ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar cewa adadin wadanda suka mutu…

Kotu Ta Tsare Matashin Da Ake Zargi Da Satar Kayayyakin Miliyoyin Naira A GSS Kwankwaso

Kotun shari’ar addinin addinin musulinci dake zamanta a unguwar Gama PRP Kano, ta bada umarnin tsare…

Muguwar Kaddara Ta Sa Na Shiga Kannywood —Hafsat

Jarumar Kannywood Hafsat Hassan, wadda aka fi sani da Ammi, ta bayyana shigarta masanana’anar a matsayin…

Sojojin Sama Sun Musanta Kashe Masu Taron Mauludi A Kaduna

Rundunar Sojin Saman Najeriya ta musanta labarin cewar jirginta ya kai hari bisa kuskure a kan…

Gwamnati Ta Sa Jirgin Shugaban Kasa A Kasuwa

Gwamnatin Tarayya ta yi gwanjon jirgin shugaban inda take neman masu sha’awar saya su zo su…