Gwamnan jahar Ondo Akeredolu ya mutu

Gwamnan jahar Ondo Rotimi Akeredolu, ya mutu a wani asibiti a jahar Lagos da kudancin Nijeriya.…

Rundunar Vigilanti ta Ƙwato Shanun Sata Guda 60 da cafke masu yin sojan Gona a Jihar Kano

  Yayin wasu mabanbantan samame da Jami’an Rundunar Vigilantin Jihar Kano suka gudanar, sunyi Nasarar ƙwato…

Al’ajabi: Wani mutum dan kasar Ruwanda ya killace kansa shekaru 55 saboda tsoron mata.

  Wani mutum mai suna , Callixte Nzamwita, mai shekaru 71 a duniya dan asalin kasar…

Ana zargin wasu fursunoni 3 sun fasa gidan yarin Ijebu Ode tare da tsere wa

Wasu fursunoni 3 sun tsere daga gidan gyaran hali da tarbiya dake karamar hukumar Ijebu Ode…

Majalissar dokokin Nijeriya za ta sanya baki don sakin dalibin ABU Zaria da DSS ta tsare shekaru 9 ba tare da shari’a ba.

Iyayen dalibin nan mai suna, Isah Umar , dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello Zaria Kaduna…

Tsohuwar ministar jin ƙai ta yi martani kan alaƙanta ta da ‘mai halasta kuɗin haram’

Tsohuwar ministar jin ƙai da kare aukuwar bala’i ta Najeriya, ta mayar da martani kan wasu…

Ƙazafi ake min, ban buɗe asusun banki 593 a ƙasashen waje ba – Godwin Emefiele

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya musanta zarge-zargen satar dukiyar ƙasa da ake yi…

Fadan Daba: Yan sandan Kano sun shiga unguwannin yan daba 72 tare da shelanta neman su a gaban al’umma.

Rundunar yan sandan jahar Kano , ta gudanar gangamin wayar da kan jama’a, a wasu daga…

MASU BUKATA TA MUSAMMAN SUNA DA GATA A WAJEN MU TA KO WACCE FUSKA- SANI WAKILI.

Daga Ibrahim Aminu Riminkebe, Kano. Mataimakin shugaban kwamitin kula da masu bukata ta musamman a majalisar…

Yan sandan Jigawa sun tabbatar da rasuwar mutane 11 a mummunan hatsarin mota.

Rundunar yan sandan jahar Jigawa ta tabbatar da rasuwar mutane 11, sakamakon wani mummunan hatsarin mota…