Yan sanda sun ceto mutum biyu da aka sace a Abuja

Yan sanda sun yi nasarar ceto wasu mutum biyu da masu satar mutane domin karbar kudin…

Mun gano wata ƙungiyar addini da ke samar wa ‘yan ta’adda kuɗi – EFCC

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC ta ce ta gano hannun wata…

Wata kotun Majistiri ta yanke wa mutane 2 hukunci ciki harda mai shekaru 82 bisa laifin hadin kai, ta’ammali da kwayoyi a Kano

Kotun Majistiri mai namba 90 dake zamanta a karamar hukumar Madobi Kano, karkashin jagorancin mai shari’a…

Majalisar Wakilan Najeriya ta sanya wa’adin kammala gyaran tsarin mulkin kasar

Majalisar wakilan Najeriya ta karbi kudurin sake nazari da kuma gyara a kundin tsarin mulkin kasar…

Yan canji a Abuja za su rufe kasuwar canji har sai abin da hali ya yi

Kungiyar ‘yan kasuwar canji ta Abuja ta ce daga ranar Alhamis za ta rufe kasuwar canji…

Ba mu amince da wasu mombobin kwamitin albashi ba – Shugaban NLC

Shugaban kungiyar Kwadago na Najeriya, Joe Ajaero ya ce wasu gwamnonin da har yanzu ba su…

Yan bindiga sun sake sace wasu ‘yan mata ‘yan gida daya a Abuja

Wasu ‘yan bindiga su shida sun far wa wani gida a kauyen Guita da ke Chikakore,…

An ƙaddamar da rundunar tsaron ƴan-sa-kai ta Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da wata rundunar `yan sa-kai don yaki da `yan bindiga da…

Wutar Lantarki Ta Kashe Barawon Taransufoma

Wutar lantarki ta kashe wani barawon tiransufoma a unguwar Jattu da ke Karamar Hukumar Etsako ta…

Kotun Koli Ta Tabbatar Da Fintiri A Matsayin Gwamnan Adamawa

Kotun Koli ta tabbatar da Ahmadu Fintiri na Jam’iyyar PDP a matsayin zaɓaɓɓen Gwamnan Jihar Adamawa.…