Sojoji sun kuɓutar da mutum uku da akayi garkuwa da su a jihar Taraba

Sojojin Bataliya ta 114 (Rear) na 6 Brigade na Sojojin Najeriya sun ceto wasu mutane uku…

Majalisar dattawa ta yi sammacin manyan hafsoshin sojin Najeriya kan matsalar tsaro

Majalisar dattawa ta yi sammacin manyan hafsoshin tsaron Najeriya game da kalubalen tsaro da ke ci…

An kama masu garkuwa da mutane 5, a Dajin Ivu dake Imo

Rundunar yan sandan jahar Imo, tare da hadin gwiwar wasu Mafarauta sun kai sumame a maboyar…

An bai wa iyalan ‘yan sandan da suka mutu naira miliyan 135 a Zamfara

Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Zamfara, Cp Muhamamd Shehu Dalijan ya mika cekin kudi na fiye…

Mijin Layla Ali Othman Zai Maka Sadiya Marshall A Kotu

Mijin Layla Ali Othman, Yusuf Adamu Gagdi, ya yi barazanar maka kawarta Sadiya Marshall a kotu…

Yar Najeriya ta soma bulaguro daga London zuwa Legas a mota

Wata yar Najeriya Pelumi Nubi ta soma wata tafiya daga birnin Landan zuwa Legas ta mota…

Sojoji sun kuɓutar da mutum 35 tare da kashe ƴan bindiga biyu a Katsina

Rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadarin Daji (OPHD) ta ce ta yi nasarar kashe ƴan bindiga…

Yadda sojin Najeriya suka yi wa ƴanbindiga ruwan wuta ta sama

Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta yi wa ayarin wasu ‘yanbindiga ruwan wuta da ke…

Rundunar yan sandan Kano ta magantu kan farwa jami’in lafiya da yan uwan mara lafiya suka yi a asibitin kwararru na Murtala Muhammed

Rundunar yan sandan jahar Kano ta bayyana rashin jin dadinta kan yadda yan uwan wata mara…

Iyalan yan sanda 88 da suka rasu sun karbi Chekin kudi sama da N40m a Kano.

Iyalan jami’an yan sanda 88 da suka rasa rayukansu a bakin aiki, a jahar Kano, sun…