Tinubu na duba yiwuwar kafa ‘yan sandan jihohi

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da a duba yiwuwa kafa rundunar ‘yansandan jihohi a…

Yan sanda sun kama mutanen da ake zargi da garkuwa da wani yaro tare da kashe shi a Kano

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutum uku bisa zargin garkuwa da wani…

Tsarin Firaminista Ne Ya Fi Dacewa Da Najeriya —Aminu Dantata

Shahararren dan kasuwan nan, Alhaji Aminu Dantata, ya ce tsarin shugabancin firaminista da wasu ’yan majalisa suke…

Tinubu ya gana da gwamnoni kan taɓarɓarewar tattalin arziƙi da tsaro

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gana da gwamnonin ƙasar a zauren majalisar dokoki da ke Abuja.…

Kaunar Murja Kunya ya ratsa cikin zuciya ta don haka ku Aura mun ita: Ustaz Assalafi

Daga B. Imam. Wani Santalelen Ustaz Kuma matashi me jini a jika, ya roƙi Gwamnan kano,…

Ana shirin mayar da wasu ofisoshin NUPRC daga Abuja zuwa Legas

Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta soma…

Sojojin Najeriya sun sake gano wurin ƙera makamai a Plateau

Rundunar sojin Najeriya ta gano wata masana’antar ƙera makamai a jihar Filato. Cikin wata sanarwa da…

Waɗansu ‘yan majalisa na son Najeriya ta koma tsarin firaminista

Wani ƙuduri da ke son a rushe tsarin shugaban kasa mai cikakken iko zuwa tsarin Firaminista…

Rashin tsaro da yunwa mun san mafita aiwatar wa ce matsala :Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ce jagororin Arewan Najeriya sun san hanyoyin da za a…

Ba za mu amince lauyoyin Birtaniya su yi aiki a Najeriya ba – NBA

Shugaban ƙungiyar lauyoyin Najeriya ,NBA Yakubu Maikyau, ya ce kungiyar ba za ta bari lauyoyin Burtaniya…