Yan sandan Legas sun kama mutum 400 da ake zargi da aikata laifuka

Rundunar ‘yan sanda a Legas ta ce ta kama kimanin mutum 400 da take zargi da…

Kotu ta yanke wa mutumin da hukumar Hisbah ta kama tare Murja Kunya hukunci a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Gama PRP Kano, ta yanke wa Murtala…

Wani Sojan Baka da ake zargi da laifin yin Sojan Gona da sunan Arewa Radio Kano da karbar kudaden wata mata ya shigar da gidan radio, yan sanda da wasu mutane 9 kara kotu ta hana kama shi.

Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 13, Karkashin jagorancin mai shari’a , Zuwaira Yusuf Ali, ta…

Cikin Watanni 8 Al’ummar Bauchi ta Kudu Sun gamsu da wakilcin mu :Sanata Shehu Buba Umar.

Sanatan Mai wakiltar yankin Bauchi ta Kudu Sanata Shehu Buba Umar ya bayyanna cewar tuni al’ummar…

Ana neman wadanda suka fitar da dala miliyan shida da sa-hannun bogi na Buhari

Mai bincike na musamman da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya nada ya bukaci hukumar yan sanda…

Hukumar Hisbah a Kano za ta mayar da hankalin ta kan horas da Dakarun ta illimin aikin Hisbah a zahiran ce

Hukumar Hisbah za ta mayar da hankalinta kan horas da Dakarunta illimin aikin Hisbah a zahirance…

Ƴan Sanda A Gombe Sun Kama Mutane 23 Bisa Zargin Aikata Laifuka Daban-daban

  Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Reshen Jihar Gombe ta kama wassu mutane 23 da ake zargi…

Kungiyar ma su samar wa da sarrafa Zobo ta arewacin Nigeria sun yaba da ci gaban da suka samu

Kungiyar ma su samarwa da sarrafa Zobo ta kasa ta bayyana farin cikin ta da ci…

Wata babbar kotun jahar Kano ta fara sauraren shaidu kan kisan matar da aka zarga da maita

Babbar kotun jahar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na’abba, ta fara sauraren shaidu kan tuhumar…

Hukumar hisbah ta jahar Kano ta ce za ta ci gaba da kama ma su yada badala a Tiktok

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa yanzu ta fara kama ’yan matan Tiktok masu…