Rundunar yan sandan Kano ta shirya tsaf don bayar da cikakken tsaro a ziyarar Uwar gidan shugaban kasa Oluremi Tinubu.

Rundunar  yan sandan jihar Kano ta tabbatar  da cewa ta shirya tsaf don tabbatar da tsaro,…

Na kamu da cutar tsananin damuwa bayan rabuwa da matata :Zango

Fitaccen jarumi a masana’antar shirya fina-fina ta Kannywood Adam Zango ya ce ya shiga tsananin damuwa,…

Yansanda sun kama mutanen da ake zargi da safarar ƙananan yara a Abuja

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta kama wani mutum da take zargi da safarar ƙananan…

Yan Bindiga Na Shirye-Shiryen Kawo Min Hari — Dikko Radda

Gwamnan Katsina Umar Dikko Radda ya bayyana cewar ’yan bindigar da jami’an tsaro suka hana sakat…

Yan Banga Ba Su Da Hurumin Ɗaukar Doka A Hannu: Kwamishinan Yan Sanda

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe, CP Hayatu Usman, ya gargadi ’yan banga da su guji ɗaukar…

EFCC na neman matar Emefiele ruwa-a-jallo

Hukumar da ke Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Zagon-ƙasa ta EFCC ta ayyana neman…

Zan taimaka wa al’ummar Kano yayin da ake cikin matsin rayuwa – Ɗangote

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma…

Kotu ta yanke wa mai damfarar yan POS da yankakkun takaddu a matsayin kudi hukunci a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Gama Kano , ta yankewa, wani matashi…

Wata kungiya ta kalubalanci masu son a rushe masarautun Kano

Wata kungiya mai suna Inuwar Masarautun Kano Biyar (IMAK) ta yi kira ga majalisar dokokin jihar…

Yan sanda sun kashe masu taimaka wa yan fashin daji da makamai

Rundunar yan sandan Najeriya ta ce ta halaka wasu rikakkun yan bindiga da suka addabi Abuja…