Cutar sanƙarau ta kashe ɗalibai 20 a Yobe

Dalibai 20 ne suka mutu sakamakon ɓarkewar cutar sanƙarau a makarantun sakandaren mata guda uku da…

Jagoran Lauyoyin da Ya jagoranci maka Ado Gwanja, Badamasi.S.Gandu a Kotu bayan Rera wakokin ASOSA da Chass Ya Magantu.

Biyo bayan umarnin da wata babbar kotun jahar Kano , ta bayar na kamo mata mawakin…

Har Yanzu Ba A Ba Mu Umarnin Kamo Ado Gwanja Ba — SP Abdullahi H. Kiyawa

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano, ta bayyana cewa har kawo yanzu ba ta samu wani umarni…

Gwamnatin Kano Zata Dafawa Aiyukan Hukumar Hisbah Don Yaki Da Badala A Tsakanin Al’umma.

Gwamnatin jahar Kano, ta sha alwashin dafawa aiyukan hukumar hisbah ta jahar kano wajen yaki da…

Yan sanda sun kama mai sace jama’a da ake nema ruwa a jallo a Abuja

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya wato FCT ta ce ta kama wani mai garkuwa da mutane…

A gaggauta bude shagunan da ba a siyar da magani dake mai Karami Plaza Kano: Kotu

Daga Mujahid Wada Kano. Babbar kotun jahar Kano mai Lamba 4 karkashin jagorancin mai shari’a Usman…

Ƴankasuwar Nijar sun yi watsi da ƙayyade farashin shinkafa

Ƴankasuwa a jamhuriyyar Nijar sun bijire wa dokar da ministan kasuwacin kasar ya sanya wa hannu…

Gwamnan Gombe ya jinjina wa yarinyar da ta lashe gasar karatun Al-Ƙur’ani ta duniya

Gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana farin cikinsa game da nasarar da Hajara Ibrahim Dan’azumi…

Abin da ministan kuɗin Najeriya ya ce kan zanga-zangar NLC

Ministan kuɗi a Najeriya, Wale Edun ya ce gwamnati ta ɗauki wasu manyan matakan sauye-sauye a…

Kwastam ta tabbatar da mutuwar mutane a turmutsitsin raba shinkafa

Hukumar kwastam a Najeriya ta tabbatar cewa turmutsutsin da aka yi a baya-bayan nan a cibiyar…