Mata sun gudanar da zanga-zanga kan tashin farashin fulawa a Kano

Mata masu sana’ar gashin Gurasa a jihar Kano sun gudanar da zanga-zanga kan tsadar fulawa inda…

Da ba a cire tallafin mai ba da wahalar Najeriya ta fi ta yanzu – Gwamnatin tarayya

Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya, Alhaji Mohammed Idris Malagi ya ce,…

Ƴan Arewa ba sa goyon bayan dattawan Katsina a kan Tinubu da zaɓen 2027 – Matawalle

Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Mohammed Matawalle ya yi watsi…

Kashi 81 cikin ɗari na ma’aikatan Najeriya ba su da amfani’

Kusan kashi 81 cikin ɗari na ma’aikatan Najeriya ba sa wani ɓangare da ke samar da…

An sanya dokar takaita zirga-zirga a kananan hukumomin Kano shida, da za a yi zaben ranar Asabar:

Rundunar yan sandan jahar Kano, tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro, sun shirya tsaf domin…

Rundunar yan sandan Kano tare da hadin gwiwar Equal Access International sun gudanar da wata tattauna wa da sauran hukumomin tsaro

Daga: Mujahid Wada Musa Kano Rundunar yan sandan jahar Kano tare da hadin gwiwar kungiyar Equal…

Wata babbar Kotu ta hana ci gaba da sauraren karar da aka shigar da mawaki Rarara bisa zargin sukar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari

Wata babbar Kotu a Jihar Nasarawa, ta dakatar da Kotun Majistire mai namba 1 , ci…

Ƴan kasuwar Kantin kwari sun yi addu’a kan matsin rayuwa a Najeriya

Wasu ƴan kasuwa da ke hada-hada a kasuwar Kantin kwari da ke birnin Kano sun gudanar…

Hukumar ilimin bai daya ta jahar Kano za ta hukunta malaman makarantar da basa zuwa wajen aiki: Malam Yusuf Kabir

Shugaban hukumar Ilimin bai daya na jahar Kano, Malam Yusif Kabir , ya nuna damuwarsa bisa…

Tinubu ya koka kan yadda ake yi wa yan Najeriya kuɗin-goro kan miyagun laifuka

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya koka kan yadda ake yi wa ƴan Najeriya kuɗin goro da…