Yansanda sun kama mutum 254 bisa zargin garkuwa da mutane a Najeriya

Rundunar ‘yansanda Najeriya ta ce ta kama mutum 254 cikin mako biyu da take zargi da…

Kwamitin da IGP Kayode Adeolu, Ya kafa Ya gano Mutane 300 a gidan yarin Kano, wanda babu kundin laifukan da Suka aikata.

Kwamitin sanya ido kan aiyukan Yan sanda, Kotuna da gidan gyaran hali da tarbiya, ya gano…

Za mu dauki mataki a kan masu tare motocinmu suna wawar kaya – NARTO

Kungiyar masu manyan motocin dakon kaya ta Najeriya, NARTO, ta ce daga yanzu ba za ta…

An kama ƴansintiri 10 kan zargin kashe limamin garin Mada

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce an kama aƙalla ƴansintiri 10 da ake zargi da mummunan kisan…

Jajirtattun yan sandan Kano 14 sun samu karin girma daga SP zuwa CSP

Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Moluhammed Usaini Gumel, ya yi wa wasu manyan jami’an rundunar…

Yan sandan Kano sun cafke Mutane 178 cikin watanni 2 bisa zargin aikata laifuka maban-banta

Rundunar Yan sandan jahar Kano, ta cafke mutane 178 cikin watanni biyu kachal , da ake…

Kotu ta haramta bincike kan Ganduje game da bidiyon dala

Wata babbar kotu a Kano ta yanke hukuncin cewa hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa…

EFCC ta kama manyan motoci 21 maƙare da kayan abinci

Hukumar EFCC mai yaƙi da yi wa arzikin ƙasa ta’annati ta sanar da kama motocin dakon…

Ba mu da niyyar yin katsalandan a dimokraɗiyyar Najeriya – Janar Lagbaja

Babban hafsan sojin ƙasa a Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja ya jaddada ƙudurin rundunar soji na kare…

Gwamnatin Enugu ta kashe kaji 30,000 a yayin rusau

An shiga halin fargaba a unguwar Nike da ke jihar Enugu a kudancin Najeriya, bayan gwamnati…