Fursunoni 100 Na Neman Afuwa A Kano

Fiye da fursunoni 100 ciki har da waɗanda ke cin sarka kan laifin kisan kai a…

Fyade: An Yanke Wa Mutane 4 Hukuncin Ɗaurin Rai-Da-Rai A Jigawa

Wata Babbar Kotu ta yanke wa mutum huɗu hukuncin ɗaurin rai da rai bayan samunsu da…

Za mu sake nazari kan dakatarwar da muka yi wa Ningi – Akpabio

Nigeria Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Godswill Akpabio ya ce a kusa majalisa za ta janye dakatarwar…

Amarya Ta Zuba Wa Angonta Ruwan Zafi Bayan Ta Yi Yunkurin Daba Masa Wuka.

Ana fargabar cewa wata sabuwar amarya mai suna Amina Abashe, ta antaya wa angonta ruwan zafi…

Kwamitin Zaman Lafiya KPC Ya Yaba Wa Rundunar Yan sandan Kano Kan Kokarin Wanzar Da Zaman Lafiya A Dorayi.

Kwamitin Samar da zaman lafiya na jihar kano (KPC),ya yi Allah wadai da abun da wasu…

Yan Sandan Kano Sunci Gaba Da Farautar Batagarin Matasa.

Rundunar Yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke wani matashi mai suna Mashkur Muhd Zango,…

Basaraken Rivers da sojoji ke nema ya miƙa kan sa

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Rivers ta miƙa Sarkin Ewu Clement Ikolo Oghenerukevwe ga sojoji…

Kotu Ta Yanke Wa Mutumin Da Ya Haura Gida Ya Saci Dubban Dalolin Amurika Hukunci A Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a Unguwar Gama Kano, ta yanke wa wani mutum…

CBN Ya Yi Wa Bankuna Ƙarin Jarin Da Za Su Mallaka

Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin…

Tinubu ya nemi shugabannin addini su daina la’antar Najeriya a wa’azinsu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi kira ga malamai da shugabannin addini da su guji “ƙasƙantarwa…