Rundunar Yan Sandan Jahar Jigawa, Ta Yi Holen Mutanen Da Ake Zargi Da Aikata Laifuka Mabam-Banta

Rundunar Yan sandan jahar Jigawa, ta yi holen wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka…

Bayan Daukar Matakin Bude Ofishin Yaki Da Ma Su Fashi Da Makami Da Yan Daba, Rundunar Yan Sandan Kano, Ta Fitar Da Hotunan Wasu Daga Aka Cafke A Dorayi.

Rundunar Yan sandan jahar Kano, ta walllafa hotunan wasu daga cikin Matasan da ake zargi da…

Zone 1: An Tallafa Wa Iyalan Yan Sandan Da Suka Rasa Rayukansu Da Kayan Abinci A Kano.

Mataimakin Babban sufeton Yan sandan Nigeria, mai kula da Shiya ta daya ( Zone 1 Kano) AIG…

Kisan Nafi’u: Duk Da An Sauya Wa Shari’ar Wata Kotun Amma Hafsat Chuchu Ta Sake Yin Gum Da Bakinta.

Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 3 karkashin jagorancin Mai Shari’a Faruk Lawan ta sake gurfanar…

Kwamishinan Yan Sandan Kano Ya Bada Umarnin Kama Duk Wanda Ya Zo Karbar Belin Dan Fashi Da Makamin Da Aka Kama A Dorayi

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta umarci baturan ƴan sanda a faɗin jihar Kano, da su…

Yan Sandan Kano Sun Kama Yan Fashi Da Makami 22 Tare Da Bayyana Sunayen 30 Da Ake Nema Ruwa Jallo.

  Rundunar Yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke wasu daga cikin Yan fashi da…

Sojojin Najeriya sun kashe ‘ƙasurgumin ɗan fashi’ Junaidu Fasagora

Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Zamfara domin yaƙar ta’addanci sun kashe shahararren jagoran ƴan…

Jami’ar Khalifa Isiyaka Rabi’u, Ta Yaba Wa Kwamishinan Yan Sandan Jahar Kano

Shugaban jami’ar Khalifa Isiyaka Rabi’u, Farfesa Abdurrashid Garba, ya bayyana gamsuwarsa da irin dauwamammen zaman lafiyar…

Ana neman mutum takwas da ake zargi da kisan sojin Najeriya 17

Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce tana neman wasu mutum takwas ruwa a jallo saboda zargin su…

Gwamnatin Kaduna za ta dasa bishiyoyi 20,000 a bana

Gwamnatin Jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta ce za ta dasa bishiyoyi 20,000 a 2024…