Tinubu ya bai wa iyalan sojojin da aka kashe gidaje da tallafin karatu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi alƙawarin kyautar gidaje da kuma tallafin karatu ga iyalan…

Hukumar Karota Ta Cafke Motoci Makare Da Giya A Kano

Hukumar Kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano ( KAROTA), ta sami nasarar kama motoci…

Gwamnan Kano zai cika wa maniyyatan jihar naira dubu 500

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da amincewa da tallafin naira dubu 500 ga maniyyata…

Yau Za A Yi Jana’izar Sojin Najeriya 17 Da Aka Kashe A Delta

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da yau 27 ga watan Maris a matsayin ranar da za…

Dole a riƙa ɗaukan ƴan bindiga a matsayin ƴan ta’adda – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya bayyana cewa ya zama dole a riƙa ɗaukan mutanen da…

Jami’an Tsaro Sun Gaiyace Ni Domin Amsa Wasu Tamboyoyi Cikin Girmama Wa: Sheikh Gumi

Shahararren malamin addinin Musuluncin nan da ke Kaduna, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa jami’an…

Gobara Ta Kone Motoci 8 Da Rumfuna a Kano

Hukumar kashe gobara reshen jahar Kano, ta tabbatar da tashin wata Gobara, a cikin wani Kangon…

An Sace Babba Limami A Jihar Kogi

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace babban limamin yankin…

Ma Su Magana Da Yawun Yan Sandan Jahohin Arewa Maso Yammacin Nigeria Sun Halacci Taron Kara Wa Juna Sani A Abuja.

Gamayyar ma su magana da yawun rundunar yan sandan Nigeria, shiyar arewacin kasar , sun halacci…

Za A Saki Mutum 200 Da Aka Wanke Daga Zargin Alaƙa Da Boko Haram A Borno

Rundunar Sojin Najeriya za ta saki wasu fursunoni fiye 200 waɗanda aka wanke daga zargin alaƙa…