Muna shirin mayar da ƴan gundun hijira 6000 gida daga Chadi da Kamaru

Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin mayar da ‘yan gudun hijirar ƙasar aƙalla 6000 daga ƙasashen…

Tinubu Ya Yi Wa Ma’aikata Karin Albashi.

  Gwamnatin Tarayya ta yi wa ma’aikatanta karin albashi da kashi 25% zuwa kashi 35%. Kazalika…

Hanifa Kaduna : Mai Shago Ya Sace Yarinya Ya Boye Ta A Firinji A Kaduna

Wani wanda ake zargin barawon mutane ne ya sace wata yarinya ’yar shekara 10 ya boye…

Zargin Aikata Ta’addanci: Tukur Mamu Ya Nemi A Dauke Shi Daga Hannun DSS Zuwa Gidan Yarin Kuje

A yayin zaman kotun, Tukur Mamu ta hannun lauyansa, Abdul Muhammad, yayi zargin cewar hukumar tsaro…

Sanatoci Nigeria Sun Dage Zamansu Bayan Rikici Kan Sauyin Kujeru A Zauren Majalisa.

Majalissar dattijan Nigeria, ta dage zaman ta, har zuwa ranar 7 ga watan Mayu 2024, domin…

Ana fargabar ɗalibai biyu sun mutu a kifewar kwale-kwale a Kano

Ana can ana ci gaba da zaman alhini a Kano, bayan da kifewar wani kwale-kwale dauke…

Kungiyar Unguwar Kadawa Mil-tara Ta Karrama Wani Dan Sanda mazaunin Unguwar.

Al’ummar unguwar Kadawa Mil-tara dake karamar hukumar ungoggo, sun karrama wani jami’in dan sanda mai suna…

Masu Kwacen Waya Sun Caka Wa Budurwa Wuka A Yobe

Bata-gari da ke kwacen wayar sun caka wa wata budurwa wuka a gadon baya, suka karbe…

Shari’ar Dakatar Da Ganduje: Kotu Ta Tsayar Da Ranar 27 Ga Mayu

Wata babbar kotun jihar Kano ta sanya ranar 27 ga watan Mayu, 2024, domin fara sauraron…

‘Akwai buƙatar sabunta riga-kafin cutar Korona

Hukumar kula da magunguna ta Tarayyar Turai, ta bayyana cewa akwai buƙatar sabunta allurar riga-kafin cutar…