Farashin Kayayyakin Masarufi Na Ci gaba Da Tashi A Najeriya

‘Ƴan Najeriya na ci gaba da kokawa bisa yadda kayayyakin masarufi ke ci gaba da tashi…

An kama mutum takwas da ake zargi da kisan malamin jami’a a Borno

Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce ta kama mutum takwas da ake zargi da hannu…

Kotu Ta Tsare Matar Da Ta Watsa Wa Mijinta Ruwan Zafi

Wata Kotun Majistire da ke Karamar Hukumar Kontagora a Jihar Neja, ta bayar da umarnin a…

Ban ci bashin ko sisi ba – Gwamnan Sokoto

Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Ahmed Aliyu ya musanta bayanan dake kunshe a cikin rahoton hukumar kula…

Ƴan sanda sun kama wani matashi kan zargin kashe yayansa a Bauchi

Rundunar ƴan sanda jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna Isyaku Babale, bisa zargin  daɓa…

Gwamnatin Zamfara ta musanta ciyo bashin naira biliyan 14.26

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ciyo rancen kuɗi naira biliyan 14.26 ba, sai…

Ina Neman Afuwa Domin Ban Shirya Mutuwa Ba: Abba Dan-Kuda

Matashin nan da ake zargi da aikata laifin kisan Kai, ya bayyana jami’an Yan sandan jahar…

Gwamnatin Kebbi ta yi Alla-wadai da masu wawar kayan abinci

Gwamnatin jihar Kebbi ta yi Alla-wadai da halin wasu ɓata-gari masu wawar abinci a Birnin Kebbi.…

Manyan ɓarayi ma ba za su tsira ba a hannunmu – EFCC

Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC ya tabbatar da cewa ba…

An Cafke Wasu Matasa Da Yunkurin Satar Wayar Lantarki, Kwace Da Satar Adaidata Sahu A Gurungawa.

Kwamitin tsaro na bijilanti dake Garin Gurungawa, a karamara hukumar Kumbotso Kano, sun samu nasarar Kama…