Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ‘yan bindiga 11 a Katsina da Zamfara

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarun da ta tura don aikin murƙushe ‘yan ta-da-ƙayar-baya a jihohin…

Auren ɗan shekara 63 da ‘yar 12 ya harzuƙa mutane a Ghana

Wani hamshaƙin ɗan gargajiya mai shekara 63 ya fusata jama’a a Ghana bayan ya auri wata…

An buga wawar buhunhunan kayan abinci a Kebbi

Wasu mazaunan jihar Kebbi sun auka cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati a unguwar Bayan…

Zanga-zangar ƙin jinin Netanyahu ta sake fito da rarrabuwar kan siyasar Isra’ila

Zuzzurfan rarrabuwar kan siyasar Isra’ila ta sake dawowa sabuwa fil a kan idon jama’a. Tsawon wani…

An Sace Ɗalibai 3 A Jami’ar Kalaba

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da dalibai uku…

Yadda gwamnonin jihohi 13 suka ci bashin kusan naira biliyan 250 a wata shida

Hukumar kula da bashi ta Najeriya ta ce a cikin wata shida sababbin gwamnonin jihohi 13…

Tsohon Dan takarar Gwamnan jihar Katsina ya raba Miliyoyin Kudi ga tsaffin ‘Yan takara na jam’iyyar da ya Fito

Tsohon Dan takarar Gwamnan jihar Katsina Sanata Yakubu Lado Danmarke na Jam’iyyar PDP a jihar Katsina…