Yan Sanda Sun Kama Mamallakin Ginin Benen Da Ya Rufta Wa Magina A Kano.

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta cafke mamallakin ginin benen nan mai hawa uku, da ya…

Minista Ya Yi Murabus Saboda Matsalar Wutar Lantarki A Saliyo

Ministan makamashi a ƙasar Saliyo, Alhadji Kanja Sesay ya yi murabus sakamakon yawaitar ɗaukewar wutar lantarki…

Kamata ya yi a riƙa yiwa malaman jami’a a Najeriya gwajin shan kwaya’

Shugaban Jam’iar Abubakar Tafawa Balewa ATBU da ke Jihar Bauchi, Farfesa Muhammad AbdulAziz ya nemi a…

Amurka ta bai wa Ukraine tallafin manyan kayan yaƙi

Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na dala biliyan shida da ta bai wa Ukriane,…

Jirgin Air Peace ya yi saukar gaggawa a Legas

Wani jirgin saman kamfanin Air Peace da ya taso daga birnin Fatakwal zuwa Legas ya yi…

Mun Janye Wa Muhuyi Yan Sanda Ne Saboda Tantance Su Da Muke Yi” CP M.U. Gumel”.

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami’an ƴan sandan da…

Muna ƙoƙarin kamo ragowar fursuna 109 da suka tsere daga gidan yarin Suleja’

Hukumomi a Najeriya sun ce suna aiki tare da jami’an tsaro wajen kamo duka ragowar fursunoni…

Kwastam Ta Mika Wa DSS Nakiyoyi 6,240 Da Aka Kama A Kebbi

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke…

Ta Kashe Naira Miliyan 5 A Liyafar Bikin Auren Kanta Da Kanta

Wata matar da ta yi suna a wajen gyaran jiki mai suna Danni ta ce ba…

Ƴan sanda sun kashe ‘ƴan bindiga’ takwas a Bauchi

Ƴan sanda tare da haɗin gwiwar ƙungiyar mahauta a Bauchi sun kashe mutum takwas da ake…