Ba a tuhumar Allah kan ƙaddara – Sarki Sanusi

Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya ce babu wanda zai iya tuhumar Allah dangane…

Ramaphosa ba zai sauka daga muƙaminsa ba – jam’iyyar ANC

Mataimakiyar babban sakataren jam’iyyar ANC Nomvula Mokonyane ta sanar wa manema labarai a cibiyar kirga kuri’un…

EFCC ta kama wasu mutum 40 da zargin damfara ta Intanet a Akwa Ibom

ami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa, EFCC ta shiyyar Uyo sun kama wasu mutum…

Yan Sanda Sun Gargadi Jama’a Su Guji Yada Labaran Karya Cewar Sarkin Kano Na 15 Zai Yi Sallah A Kofar Kudu

Rundunar ƴansanda a jihar Kano ta gargaɗi al’umma su guji yaɗa ‘labaran ƙarya’ da ke cewa…

An samu lauyan da zai kare mutumin da ya cinna wa masallaci wuta a Kano

Babbar kotun shari’ar Musulunci da ke zama a Kano ta ɗage sauraron ƙarar da take yi…

Wutar Lantarki: Najeriya Ta Samu Lamunin Dala Miliyan 500 Daga Bankin Duniya

Najeriya ta samu lamunin dala miliyan 500 da bankin duniya ya baiwa bangarenta na wutar lantarki…

Al’umma na tserewa daga ƙauye a Borno saboda barazanar ISWAP

Mayaƙan ISWAP sun bai wa mazauna Kukawa lga sanarwar su bar kauyensu ko kuma su fuskanci…

Ana Zargin Jami’an Kwastam Da Yin Sanadiyar Rasa Rayukan Mutane 2 A Kano.

Rundunar yan sandan jahar Kano ta bayyana cewa ta fara gudanar da bincike kan wasu jamian…

Rundunar Yan Sanda Ta Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Dukan Mace Har Gida A Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna Zaharaddin Yusuf,  a gaban…

EFCC Ta Soma Binciken Kwankwaso Kan Badaƙalar Naira Biliyan 2.5

Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa a Najeriya ta soma…