Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 624 cikin watan Mayu

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta samu nasarar kashe ‘yan bindiga 624, sannan ta kama wasu…

EFCC ta ƙwato naira biliyan 156 a shekara guda

Shugaban hukumar EFCC mai yaƙi da cin Hanci da rashawa a Najeriya, Ola Olukoyede ya ce…

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga shida a Kaduna

Dakarun runduna ta ɗaya ta sojin Najeriya sun kashe wasu ‘yan bindiga shida tare da kama…

Rashin tsaro ya tilasta wa likitoci dakatar da aiki a asibitin yara na Kano

Kungiyar likitocin Najeriya NMA ta umurci likitocin da ke asibitin yara na Hasiya Bayero da ke…

Gwamnan Kano ya gana da Nuhu Ribadu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da babban mai bai wa shugaban Najeriya shawara…

Ba Zan iya kamanta yadda naji lokacin da Gwamna yabani shugabancin KSSMB :Dr. Kabir Zakirai

Daga Rabiu Sanusi Babban sakataren hukumar kula da Hukumar malaman sakandire na jihar Kano Dr. Kabir…

Zuwa shekara mai zuwa muna fatan Gwamnan Kano Zai Bude Makarantun Da Muka Gyara Prof Dahiru Sale Muhammed

Daga Rabiu Sanusi Shugaban Hukumar kula da makarantun Kimiyya da Fasaha na jihar Kano Asso. Prof…

Gwamna Abba Kabir ya bullo da Ayukan Cigaba a fadin Jihar Kano-MD ARTV

Daga Rabiu Sanusi Mukaddashiyar Shugabar gudanarwar gidan Talabijin na Abuubakar Rimi dake jihar Kano, Hajiya Hauwa…

Sojoji Sun Kama Wani Malami Da Matarsa A Abuja

Sojoji daga barikin Mogadishu sun kama wani malamin addinin Muslunci da matarsa da ake kira Sheikh…

Mun gaji bashin sama da naira biliyan 200 a jihar Rivers – Fubara

Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gaji wasu ayyuka 34 da ba…