Kwamishinan Yan Sandan Kano Ya Yi Bikin Cika Shekara Guda A Ofis Tare Da Bayyana Nasarorin Da Aka Samu

Kwamishinan yan sandan jahar Kano, CP Muhammed Usaini Gumel, ya yi bikin cika shekara guda a…

Duk Dan Hisbar Da Bai Shirya Yin Aiki Tsakani Da Allah Ba Ya Ajiye Kakin Sa: Sheik Aminu Daurawa.

An bukaci kwamandojin Hisbah a kananan hukumomi 44 da su kara zage damtse wajen gudanar da…

Muna so a binciki El-Rufai kan korar ma’aikata 27,000 da ya yi – PDP

Jam’iyyar hamayya ta PDP jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya ta bai wa kwamitin da Majalisar…

Yan Sandan Bauchi Sun Gurfanar Da Matashin Da Yake Yaudarar Samari Da Sunan Fatima Mai Zogale.

Rundunar Yan Sandan Jahar Bauchi, ta gurfanar da wani matashi mai suna Kabiru Ibrahim, a gaban…

Rundunar Yan Sanda Kano Ta Kai Sumame Tare Da Kama Miyagun Kwayoyi, Makamai.

Rundunar Yan Sandan Jahar Kano, ta samu nasarar Kai sumame a yankin Hadejia road, tare da…

Kungiyoyin Kwadagon Nigeria Sun Watsi Da Karin Albashin Da Gwamnati Ta Yi Wa Ma’aikata

Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi watsi da ƙarin albashin da gwamnatin tarayyar ƙasar…

Wasu Gidajen Mai Sun Fara Cinikin Dare Maimaikon Na Ido Na Ganin Ido A Kano.

Rahotanni na cewa , wasu daga cikin gidajen da ake siyar man Fetur sun Fara cinikin…