An Kama Barauniyar Jariri Dan Wata Daya

Wata mata mai shekara 21 ta faɗa komar ’yan sanda sakamakon zargin ta da sace wani…

Matasa Sun Kori Sarki Daga Fada

Wasu fusatattun matasa sun kori sarkin garinsu daga fadarsa sakamakon zargin sa da kin yin abin…

Ina cika alƙawurran da na ɗauka – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa tana cika alƙawurran da ta yi wa jama’ar ƙasar.…

Yan Fashin Da Ake Zargi Sun Duro Daga Bene Ana Tsaka Da Tuhumarsu A Kotu.

Wasu mutane biyu da ke zargi da laifin fashi da makami a Ibadan, babban birnin Jihar…

ASUU Ta Shiga Yajin Aiki A Jami’o’i Biyu A Kano

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu…

Sojojin Nijar sun kama Ɓaleri, ɗan bindigar da Najeriya ke nema

Jami’an tasro a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar cafke ƙasurgumin ɗanbindigar nan Ɓaleri, wanda ake nema…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Ce Za Ta Tabbatar Da Umarnin Gwamnati Kan Hana Zanga-zanga

Rundunar yansandan jihar Kano ta ce za ta aiwatar da dokar gwamnatin jihar da ta haramta…

Kotu ta wanke shugaban Miyetti Allah daga zargin ta’addanci

Babbar kotun tarayya a Abujan Najeriya ta wanke shugaban ƙugiyar Fulani ta Miyetti Allah, Bello Bodejo,…

Tinubu ya samu tarba da sabon taken Najeriya a majalisar dokokin ƙasar

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa majalisar dokokin ƙasar, domin ƙaddamar da ayyuka tare da yi…

Ƙungiyar lauyoyi ta Najeriya na son a binciki lauyoyin Sanusi da Aminu Ado

Shugaban ƙungiyar lauyoyi ta Najeriya Nigerian Bar Association (NBA) ya ce ayyukan wasu lauyoyi da ya…