Fadan Daba : Babu Daga Kafa Duk Wanda Aka Samu Da Mugun Makami — Kwamishinan Yan Sanda

Kwamishinan Yan Sandan jihar  Kano, CP Salman Dogo Garba ya bada umarnin duk wanda ya fito harkar…

Serap ta buƙaci CBN ya yi bayanin ɓatan N100bn na kuɗin da suka lalace

Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci gwamnan babban bankin ƙasar,…

Yan sanda sun bayar da umarnin kama motoci marasa lamba a Abuja

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayyar Abuja, ta bayar da umarnin kama duka motoci marasa lamba da…

Abin da ya sa gwamnati ke neman bahasi daga wurin sarkin Katsina

Gwamnan jihar Katisna Mallam Dikko Umar Radda ya buƙaci Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya…

Abba Kabir ya nuna damuwa kan hukumomin Karota da REMASAB

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya nuna damuwarsa kan yadda ma’aikatun tsaftar muhalli da ta…

Gwamnatinmu ba za ta lamunci zubar da jinin ƴan ƙasa ba – Tinubu

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yi allawadai da harin ƙunar baƙin waken da ya kashe aƙalla…

Hukumomi a Ukraine sun ce Rasha ta kashe mutum 11 a sabbin hare-hare

Hukumomi a Ukraine sun ce harin da Rasha ta kai ranar Asabar, a Kudu da kuma…

Matsalar Tsaro Ta Fi Tsananta A Lokacin Buhari — Shehu Sani

Tsohon wakilin Kaduna ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewar ƙalubalen tsaro…

Mutum 6 Sun Rasu A Harin Ƙunar Baƙin Wake A Borno — ’Yan Sanda

Aƙalla mutum shida ne suka mutu, yayin da wasu 15 suka jikkata a wani harin ƙunar…

Sojojin Najeriya sun kama waɗanda ake zargi da sace ƙarafunan layin dogo

Rundunar sojin Najeriya da ke aiki da runduna ta ɗaya da ke jihar Kaduna sun kama…