Mutane 6 sun rasu daga cikin 14 da wani ginin Bene ya danne a Kano

Wani ginin Bene mai hawa ɗaya da ake ginawa a unguwar Kuntau kusa da layin Uba…

Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 Bisa Zarginsu Da Hannu A Yin Garkuwa Da Mahaifiyar Rarara.

Rundunar ’yan sandan Jihar Katsina ta sanar da cafke wasu mutum biyu bisa zargin hannu a…

Sanya Tuta A Gidan Sarki Na Nasarawa Yunkurin Neman Tsokane Ne: Gwamnatin Kano.

Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da tutar da aka sanya a gidan sarkin na Nasarawa,…

An Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Rarara

Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara. An yi garkuwa…

An naɗa farfesa mafi ƙarancin shekaru a matsayin shugabar Jami’ar Abuja

An nada Farfesa Aisha Sani Maikudi a matsayin shugabar jami’ar Abuja bayan cikar wa’adin mulkin shugaban…

Yahaya Bello ya nemi a mayar da shari’ar da ake yi masa zuwa Kogi

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya buƙaci alƙalin babbar kotun tarayya da ke Abuja ya…

Tinubu ya amince da bayar da tallafin N50,000 ga iyalai 100,000 a kowace jiha har wata uku

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da matakin bayar da tallafin naira dubu 50 ga…

Gobara ta tashi a kasuwar Karu da ke Abuja

Wata gobara ta tashi a kasuwar Karu – da ke Abuja babban birnin Najeriya – da…

A Tribute to AIG Mohammed Usaini Gumel: A Legacy of Dedication and Service

By Sadiku Sammani Lawan Esq As Kano State reflects on the tenure of its distinguished Commissioner…

Kotu ta tabbatar da hukuncin ɗauri kan tsohon firaministan Burundi

Wata kotu a Burundi ta tabbatar da hukunci ɗauri kan toshon firaministan ƙasar Janar Alain Guillaume…