Buhari ba ya bin Tinubu bashin komai – Sule Lamiɗo

Tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamiɗo ya bayyana Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin jajircaccen…

An tsare ɗan jarida a gidan yari kan sukar Gwamnatin Kano

Wata Kotun Majistare da ke Gyadi-Gyadi a Jihar Kano, ta bayar da umarnin aike wani ɗan…

Za Mu Kawo Karshen Matsalar Tsaron Da Ake Fuskanta A Nigeria: Taoreed Lagbaja

Babba hafsan sojojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar, Taoreed Lagbaja ya tabbatar wa ‘yan ƙasar cewa…

Al’umma Sun Gabatar Da Saukar Alkur’ani Mai Girma Da Addu’o’i Ga Tsohon Shugaban DSS Yusuf Bichi.

Al’ummar karamar hukumar Bichi sun gudanar da saukar al’qur’ani mai girma tare da yin addu’o’i na…

Jirgin Rasha ɗauke da mutum 22 ya ɓata a gabashin ƙasar

Wani jirgi mai saukar ungulu ɗauke da mutum 22 ya ɓata a tsibirin Kamchatka da ke…

Ambaliya ruwa ta haifar da asarar rayuka a Maraɗi an Jamhuriyar Njar

Mamakon ruwa sama da ake samu a ‘yan kwanakin nan a wasu sassan ƙasar Jamhuriyar Nijar…

Ana Zargin Wasu Tsofaffi 3 Da Aikata Laifin Fashi Da Makami A Japan

Wasu tsofaffi uku da adadin shekarunsu ya kai 227, sun shiga hannu kan zargin aikata fashi…

An ba iyalan DPO ɗin da aka harbe N1m su soma rage raɗaɗi

Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta bayar da tallafin Naira miliyan ɗaya ga iyalan DPO ɗin…

Sabon Kwamishinan Yan Sandan Sokoto Ya Shiga Ofis

Rundunar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda CP Ahmed Musa, da zai…

Me Ya Sanya Hukumar Zaben Kano Sauya Ranar Zaben Shugabannin Kananan hukumomin.

Hukumar zabe Mai zaman kanta ta jihar Kano ta sauya lokacin gudanar da zaben kananan hukumomin…