Muna Goyon Bayan Talaka Ya Fita Neman Haƙƙinsa – Kungiyar Makarantun Islamiyyu Da Tsangayu Ta Kano.

Ƙungiyar haɗin kan Makarantun Islamiyyu da Tsangayu ta jihar Kano, ta goyi bayan Zanga-zangar da talakawan…

Kwamitin zaman lafiya na Kano ya gargaɗi tubabbun yan daba

Kwamitin zaman lafiya na jihar kano ya ja hankali tare da gargadin tubabbun matasan yan daba…

Hotunan Zanga-zanga Ta Rikidewa Zuwa Tarzoma A Jigawa

Kamar yadda muka ba da rahoton tarwatsa masu zanga-zanga a Kano, a Jigawa mai makwaftaka, rahotanni…

Hotuna : Rikicin masu zanga-zanga da ’yan sanda a Gidan Gwamnatin Kano

Yadda aka yi karon barta tsakanin ’yan sanda da masu zanga-zanga a Kano

Hotunan Yadda Aka Wawushe Kayan Jama’a Da Na Gwamnati A Kano

Bata-gari sun far wa ofishin Hukumar Sadarwa ta Kada (NCC) da ke Kano inda suka kwashe…

An sanya dokar hana fita a Borno

Gwamnatin jihar Borno da ke arewacin Najeriya ta ayyana dokar hana fita ra awa 24 a…