An Yanke Wa Malamin Jami’a Na Bogi Hukuncin Daurin shekaru 6 A Kano.

Babbar Kotun Shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a Garin Bichi Kano, ta yanke hukuncin daurin…

Yadda jama’ar gari suka kashe ’yan fashin daji 37 a Zamfara

Al’ummar ƙauyen Matusgi da ke Jihar Zamfara sun yi kukan kura sun aika ’yan fashin daji…

Dadiyata: ‘A faɗa mana ko ɗan’uwanmu na da rai, mun gaji da kuka’

Ranar 30 ga watan Agusta, wadda a wannan karon ta kasance Juma’a, rana ce da aka…

Sojojin Najeriya sun kashe ƴanbindiga sama da 1,000 a Agusta

Rundunar Tsaron Najeriya ta ce sojojinta sun kashe ƴan bindiga sama da 1,000 a cikin wannan…

Hukumar Hisbah Ta Kulle Gidan Da Ake Zargin Ana Aikata Badala Bayan Fitar Wani Faifen Bidiyo.

Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta fitar da sakamakon binciken da ta Yi kan faifen Bidiyon…

Yan Sanda Sun Kama Sojan Ruwa Bisa Zargin Kashe Dan Tsohon Babban Hafsan Sojin Ruwan Nigeria.

Rundunar ’yan sanda birnin tarayya Abuja ta kama wani sojan ruwan Najeriya mai suna AbdulRasheed Muhammad…

Babban hafsan tsaron Najeriya ya kai ziyara Jamhuriyar Nijar

Babban hafsan sojin Najeriya, Janar Christopher Musa ya isa birnin Niamey na Jamhuriyar Nijar a wata…

An Kama Danbori Da Zargin Damfarar Kudi A Kano.

Jami’an bijilanti dake Unguwa Uku karamar hukumar Tarauni Kano, sun kama wani Danbori da Zargin Damfarar…

Zanga-zanga: An Saki Turawan Da Ake Zargi Da Hannu A Daga Tutar Rasha A Najeriya

An saki ɗalibai da malamai ƴan asalin ƙasar Poland da aka kama a lokacin da aka…

Mai kai wa ’yan ta’adda kakin sojoji ya shiga hannu a Kaduna

’Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai…