Kano: Abba ya miƙa buƙatar neman ƙarin kasafin N99bn

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nemi Majalisar Dokokin Jihar ta amince masa da…

Nijar za ta fara tattara bayanan ƴan ta’adda

Gwamnatin sojin Nijar ta buɗe rajista domin tattarawa tare da adana sunayen waɗanda ake zargi a…

Ana Zargin Matashi Da Yi Wa ’Yar Shekara 4 Yankan Rago A Gidansu

An kama wani matashi kan yi wa ’yar makwacinsa mai shekaru hudu yankan rago a lokacin…

Ana Zargin  Matasa 4 Da Kashe Mai Sana’ar Achaba Da Kuma Jefa Gawarsa A Rijiya A Jigawa.

Rundunar yan sandan jahar Jigawa, ta samu  kama, daya daga cikin matasan da ake zargi da…

Bayan dawowa daga Faransa, Tinubu zai kai ziyara China

Kwanaki kaɗan bayan dawowa daga ƙasar Faransa, Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na shirin tafiya ƙasar…

Mutane 5 Sun Rasu Sakamakon Kifewar Amalanke A Ruwa A Jigawa

Aƙalla mutum shida ne suka mutu bayan kifewar amalanke a cikin wani rafi da ke yankin…

Kaiyade Shekarun Rubuta Jarrabwar WAEC, WASSCE,NECO ,Ba Zai Haifarwa Nigeria Da Mai Ido Ba: Dr. Aliyu Yusuf Ahmed.

Masana harkokin ilimi sun fara yin tsokaci kan matakin gwamnatin tarayya, kan hana duk yaron da…

Ƙungiyoyi sun allawadai da kamun matashi da gwamnatin jihar Sokoto ta yi

Gamayyar Kungiyoyin Kare Haƙƙin ɗan Adam da na Matasa a Jihar Sokoto sun koka da kama…

NNPCL ya fara jigilar iskar gas zuwa China da Japan

Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya fara jigilar iskar Gas zuwa Japan da China ta…

Jami’an tsaro sun gano bama-bamai da aka binne a Neja

Jami’an Tsaro a Jihar Neja, sun gano wasu bama-bamai da abubuwan fashewa da yawa a wurare…