Ana Zargin Mai Shayi Da Kashe Saurayi Saboda Taliyar Yara A Jigawa

Wani mai sana’ar sayar da shayi ya lakada wa wani saurayi duka har sai da rai…

Hisbah Ta Gayyaci Matashiyar Da Ta Yada Bidiyon Zargin Aikata Badala A Wani Gida Dake Kano.

Hukumar Hisbah Ta jahar Kano, ta gayyaci wata Matashiya Mai suna Nana Haruna wadda akafi sani…

‘Yan Shi’a: Waɗanda suka kashe ‘yansanda a Abuja sun kashe zaman lafiya – IG Egbetokun

Babban Sufeton ‘Yansanda na Najeriya Kayode Adeolu Egbetokun ya ce waɗanda suka kashe dakarun rundunar biyu…

Tinubu Ya Nada Sabbin Shugabannin Hukumomin NIA Da DSS

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugaban hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS, Yusuf Bichi, tare…

Masana Sun Yi Kira Da A Rungumi Noman Zamani Domin Ya Bambanta Da Noman Da Ake Yi Shekara Da Shekaru.

Masana harkar Noma da Kiwo a arewacin Nigeria, sun Yi kira ga Manoma da su Rungumi…

An Karrama Mai Magana Da Yawun Gwamnan Kano Kan Batun Taimakawa Daliban Dawaki Tofa

Kungiyar Dawakin Tofa Academic Forum (DAF) da gidauniyar ilimi ta Dawakin Tofa (DETFnd) sun karrama Sunusi…

Likitoci a Najeriya sun shiga yajin aiki saboda sace mambarsu

Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai…

Yan bindiga sun sace mutane 150 da shanu 1,000 bayan kisan Sarkin a Gobir

Aƙalla mutane 150 ne ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a yankin Masarautar Gobir da…

Kisan Sarkin Gobir: ‘Za mu maka Gwamnatin Sakkwato a Kotun Duniya’

Gamayyar kungiyoyin matasa kungiyar sun yi barazanar maka Gwamnatin Jihar Sakkwato a Kotun Manyan Laifuka ta…

Zabtarewar ƙasa ta kashe mutum 10 a yankin Amhara na ƙasar Habasha

Wata zabtarewar ƙasa da ta afku a yankin Amhara na ƙasar Habasha, ta yi sanadin mutuwar…