Mutane 22 Sun Fada Komar Rundunar Yan Sandan Jihar Jigawa Bisa Zargin Aikata Laifuka Maban-banta

  Rundunar Yan Sandan jahar Jigawa, karkashin jagorancin kwamishinan ta , CP A.T. Abdullahi, ta samu…

‘Yan siyasar Najeriya na siyasantar da matsalar tsaro a ƙasar – Okonjo-Iweala

Babbar daraktar Ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya (WTO), Ngozi Okonjo-Iweala, ta zargi wasu ‘yan siyasar Najeriya da…

An kashe Yan sanda 2 Ya yin Arangama Da Yan Shi’a A Abuja

An kashe ‘yansanda biyu da jikkata wasu biyu, sannan kuma wani ɗan kasuwa ya rasu bayan…

Yan sama jannatin da suka maƙale a sama ba za su sauko ba sai a shekara mai zuwa

Hukumar kula da sararin samaniyar Amurka, NASA ta ce ‘yan sama jannatin nan biyu da suka…

Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri NIA Ahmed Rufa’i Ya Yi Murabus

Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Ƙasa (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa.…

Jam’iyar ADC Za Ta Dauki Matakin Shari’a Kan Hukumar Zaben Kano.

Shugabannin jamiyyar ADC a kananan hukumomi 44 na Jihar Kano, sun ce za su dauki matakin…

Cikin Hotuna: Yadda Mutanen Gayawa Suka Rufe Hanya Tare Da Kira Ga gwamnatin Kano Ta Yi Mu Su Tituna.

  Al’ummar unguwar Gayawa a yankin karamar hukumar Ungoggo Kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana bisa…

Rundunar Sojojin Nigeria Ta Samar Da Nambar Kira Ga Jama’a Don Yaƙar Yan Bindiga.

  Rundunar sojin Najeriya ta ce ta samar da hanyar sadarwa tsakaninta da jama’a domin yaƙar…

Rundunar Tsaron Nigeria Ta Tabbatar Da Kashe Yan Bindiga 180, Tare Da Kama Wasu A Mako Daya

Rundunar Tsaron Najeriya ta ce jami’anta sun kashe ƴan bindiga fiye da 180 tare da kama…

Dalilin Da Ya Sanya Wata Mata Kunna Wa Kanta Wuta A Jigawa

Wata mata mai shekara 40, Fatsuma Bagobiri ta banka wa kanta wuta a ƙauyen Garin Mallam…