An Tsare Shugabannin Kananan Hukumomi 3 Da Wasu 19 Saboda Zargin Satar N660m A Kano.

An tsare shugabannin ƙananan hukumomi uku kan badaƙalar Naira miliyan 660 na kwangilar aikin samar da…

Hisbah Ta Sake Kama Mota Makare Da Giya A Kano.

  Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta sake Samun nasarar kama wata mota makare da kwalaben…

Hukumar Hisbah Ta Tura Dakarun Ta Don Hana Hawa Kwale-kwale Da Magriba A Kano.

Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta Bai wa kwamamdojinta na kananan hukumomi 44 , umarnin tura…

Cikin Hotuna: Yadda Aka Yi Wa Sarkin Gobir sallar janaza (Salatul Gha’ib)

Al’ummar garin Sabon Birni a jihar Sokoto sun gudanar da sallar janazar Sarkin Gobir na Gatawa,…

An gurfanar da ƴansandan Kenya biyar kan tserewar ƙasurgumin mai kisan mata

An gurfanar da jami’an ƴansandan Kenya biyar bisa zargin taimaka wa mutumin da ake zargi da…

Yancin ƙananan hukumomi: Gwamnatin Najeriya ta kafa kwamitin aiwatar da hukuncin Kotun Ƙoli

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da wani kwamiti mai mutum 10 da zai duba shirin aiwatar da…

Zargin Satar Doya Ta Sanya An Yi Wa Wani Mutum zindir a Abuja

Al’ummar gari sun tuɓe wani mutum haihuwar uwarsa saboda kama shi yana satar doya a wata…

Yan bibdiga sun binne gawar Sarkin Gobir —Ɗansa

Ɗan Sarki Gobir da ’yan bindiga suka sace tare da mahaifinsa, ya kuɓuta daga hannun masu…

Najeriya ta ƙara kuɗin yin takardar fasfo

Gwamnatin Tarayya ta ƙara kuɗin mallakar takardar tafiye-tafiyen ƙasashen waje na ƙasar, wato fasfo, inda sabon…

Tinubu na neman mallaka wa kansa Najeriya – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya zargi shugaba Bola Tinubu da cewa yana nemen mayar…