Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Gadin Kamfanin Takalma Bisa Zargin Satar Miliyoyin Kudi A Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar kwato wasu miliyoyin kudi daga wajen wani mai…

Matsalar abinci: Ambaliyar ruwa ta lalata hekta sama da 115,000 a Najeriya

Najeriya na ci gaba da fama da matsalar karancin abinci, yayin da sabbin bayanai daga cibiyar…

An Kubutar Da Budurwar Da Aka yi Garkuwa Da Ita A Kano A Dajin Gubuchin Jahar Kaduna.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta cafke wasu mutane biyu da ake zarginsu da yin garkuwa…

Osimhen ya koma Galatasaray a matsayin aro

Dan wasan gaban Napoli Victor Osimhen ya koma ƙungiyar Galatasaray ta Turkiyya a matsayin aro. Dan…

Matatar Dangote ta fara fitar da tataccen man fetur

A safiyar Talata Matatar Man Ɗangote ta fara fitar da rukunin farko na tataccen man fetur.…

Bola Tinubu Ya Kara Wa Kayedo Egbetokun Wa’adin Shekaru 3

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙarawa Babban Sefotun ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, kamar…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Yi Holen Mutane 92 Bisa Zargin Aikata Fashi Da Makamai, Garkuwa, Damfara Da Fadan Daba.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta cafke mutane 92 da ake zarginsu da aikata laifuka mabambanta,…

Gwamnatin Kano Ta kafa Kwamitin Binciken Tarzomar Zanga-zangar Matsin Rayuwa

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci kwamitin da zai binciki tarzomar da aka yi…

Kotu ta tura masu zanga-zangar #EndBadGovernance zuwa gidan yarin Kuje

Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta tura wasu daga cikin waɗanda suka gudanar da zanga-zangar…

Ƴan sanda na neman ɗan Birtaniya ruwa a jallo kan yunƙurin kifar da gwamnatin Tinubu

Rundunar ƴansanda Najeriya ta ayyana neman wani ɗan Birtaniya, Andrew Wynne, wanda ake kira Andrew Povich…