Fadan Daba Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Shahararren Dan Daba A Kano.

Rundunar Yan Sandan jahar Kano ta tabbatar da mutuwar Shahararren Dan Daban nan da akafi Sani…

Sojoji Sun Kashe Wani Dan Bindiga Da Yaransa 5 A Kaduna

Rundunar sojin saman Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar halaka wani gawurtaccen ɗan bindiga da…

Gidauniyar Ci Gaban Fasahar Zamani Mai Dorewa Ta Dasa Bishiyu 2,000 A Jami’ar Azman Da Sauran Sassa A Kano.

Gidauniyar ci gaban fasahar zamani mai dorewa ( sustainable Technology Development Foundation), ta dasa bishiyu 2,000…

SON ta karrama kamfanoni 30 kan samar da kayayyaki masu inganci a Kano

Hukumar Kula da Ingancin Kayayyaki ta Najeriya (SON), ta karrama kamfanoni 30 a Jihar Kano, da…

Masu suka ku yi ta yi ko a jikina – El-Rufai

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya mayar da martani ga waɗanda ke caccakarsa a shafukan…

An Gudanar Da Sallah Da Addu’o’in Neman Saukin Rayuwa A Unguwar Kawo

Al’ummar unguwar Kawo dake yankin karamar hukumar Nasarawa Kano, sun gudanar da sallah da addu’o’i domin…

Mawaƙin siyasa Garba Gashua ya rasu

Fitaccen marubucin waƙoƙin Hausa da na siyasa, Garba Gashua ya rasu. Babban ɗan marigarin, Musa Garba…