EFCC Ta Kama Tsohon Gwamnan Taraba Kan Zargin Badakalar N27bn.

Hukumar yaki da hana cin hanci da rashawa ta kasa EFCC , ta kama tsohon Gwamnan…

Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu Da Zuwan Gwamnatin Engr.Abba Kabir Yusuf : Hon Yakubu Adis Tofa.

Hon Yakubu Ibrahim Shu’aibu Adis Tofa, Dan takarar shugabancin karamar hukumar tofa a tutar jamiyar NNPP…

An Gurfanar Da Budurwa Kan Zargin Watsawa Saurayi Man Suyar Awara.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci ta Kasuwa dake zaman ta, a Shawuci Kano, karkashin jagorancin mai…

Mene ne Gaskiyar Korar Seaman Abbas Daga Rundunar Sojin Nigeria Bayan An Sako Shi?

An saki sojan ruwan Najeriya da ake daure da shi na tsawon shekaru shida, mai suna…

Bobrisky: Majalisar Wakilai Za Ta Binciki Zargin Almundahanar Da Ake Yiwa EFCC, NCS

A yau Alhamis, Majalisar Wakilai, ta amince da kudirin bincikar zarge-zargen almundahanar da wani mawallafi a…

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da manyan jami’an gidan yari kan zargin rashawa

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da wasu manyan jami’an kula da gidajen yarin ƙasar kan zargin karɓar…

Babbar Kotun Jahar Kwara Ta Yankewa Yan Fashin Bankin Offa Hukunci.

Mai shari’a Haleema Salman ta babbar kotun jihar Kwara, da ke Ilorin ta yanke wa wasu…

Hamster : Son Banza Ya Jefa Yan Kirifto A Damuwa.

Waɗanda suka yi mining din Hamster Kombat sun koka matuka bisa yadda farashinsa ya fito babu…

Ba Zan Lamunci Cin Hanci Da Rashawa Ba, Kudirat Kekereke-Ekun

Babbar Mai Shari’a a Najeriya (CJN) Kudirat Kekere-Ekun, ta ce ba za ta lamunci cin hanci…

An Kai Tsohon Shugaban Sudan Omar al Bashir Asibiti

An kai Tsohon shugaban Sudan Omar al-Bashir wani asibiti a arewacin kasar, wanda ya shafe shekaru…