Yau ake fara gasar Champions League ta 2024

A yau Talata ake fara Gasar Zakarun Turai ta 2024 wanda aka sauyawa fasali. Gasar ta…

DSS ta kashe ’yan bindiga ta ƙwato buhunan makamai a Neja

Hukumar tsaro ta DSS ta hallaka ’yan bindiga biyu tare da kama wasu da dama a…

Ƴan Najeriya na jiran sakamakon bincike game da sojan ruwa Abbas

Ana ci gaba da zazzafar mahawara shafukan sada zumunta a Najeriya game da zargin cin zarafi…

Kano: Rikicin Hanyar Ruwa Tsakanin Makota Da Jami’an DSS Ya Haifar Da Rudani.

  Wasu mazauna unguwar Badawa Bus stop Kano, sun Zargi Wani babban jami’in hukumar tsaron Farin…

Cikin Hotuna: Yadda RT. Hon. Alhassan Rurum Ya Tallafa Wa Daliban Yan Sandan Dake Daukar Horo A Kaduna.

  Kwamitin bayar da Tallafi na Dan majalissar wakilan Nigeria, na kananan hukumomin, Rano, Kibiya da…

Majalisar Wakilai za ta yi bincike kan batun sojan ruwa Seaman Abbas

Kwamitin sojin ruwa na majalisar wakilan Najeriya ya ce zai yi bincike dangane da tsare sojan…

Hauhawar farashi ya ragu zuwa kashi 32.15 — NBS

Duk da hauhawar farashin kayayyaki da ake fama da shi a faɗin Najeriya, Hukumar Kididdiga ta…

Barawon tiransufoma ya mutu a saman turken lantarki

Wani mutum ya gamu da ajalinsa a cikin tiransufoma a yayin da yake ƙoƙarin satar kayan…

Hedkwatar Tsaron Najeriya Ta Kaddamar Da Bincike Kan Zargin Tsare ‘Seaman Abbas Haruna’ Tsawon Shekaru Shida

  Ministan Tsaron Najeriya, Hello Muhammad Matawalle, ya ba da umarnin gudanar cikakken bincike kan tsare…

Ba mu da hannu a kama Sowore — DSS

  Hukumar Tsaro ta DSS ta ce jami’anta ba su da hannu a kama ɗan takarar…