Rikicin Soyayya: Yan Sanda Sun Cafke Wanda Ake Zargi Da Cakawa Saurayi Wuka A wajen Budurwa

Rundunar Yan Sandan jahar Kano ta kama wani matashi , Ibrahim sabo Kurna, da ake Zargi…

Farashin kwandon tumatir ya faɗi daga N10,000 zuwa N1,000 a Gombe

Manoman tumatir da tattasai a garin Bula da ke ƙaramar hukumar Akko a Jihar Gombe, na…

Za A Yankawa Mutanen Da Ba Su Da Abinci Giwaye 200 A Zimbabwe

Hukumomi a Zimbabwe sun ce za su zaɓi giwaye 200 da za a yanka domin raba…

Kotu ta hana Aminu Bayero aikin gyara fadar Nassarawa

Babbar Kotun Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta bayar da umarnin hana…

Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan kisan Halilu Sububu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana farin ciki a kan nasarar da dakarun sojin ƙasar ke…

Kwale-kwala ya kife da mutum fiye da 40 a Zamfara

Wani mummunar hatsarin kwale-kwale yayi sanadin nutsewar fiye da mutum 40 a garin Gummi na jihar…

Ambaliya: Kafafen Yada Labarai Suna Da Rawar Taka Wa Don Sake Gina Maiduguri, Sani Zorro.

Tsohon shugaban kungiyar yan jaridun Nigeria, Hon.Sani Zoro, ya yi kira ga kafafen yada labarai da…

Gwamnatin Najeriya ta yi gargaɗin sake samun mummunar ambaliya a jihohin ƙasar biyu

Ministan Albarkatun ruwa da tsaftar muhallai na Najeriya, Joseph Utsev ya yi gargaɗin sake samun mummunar…

Gwamnatin Najeriya za ta fara fito da man Dangote a gobe Lahadi

Kwamitin sayar da ɗanyen man fetur da tatacce na shugaban ƙasa ya ce zai fara ɗauko…

Dole a dawo daga rakiyar siyasar ubangida wajen zaɓen shugabanni — Shekarau

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce dole ne a dawo daga rakiyar siyasar…