NNPCL bai ba mu izinin bai wa dillalai mai ba – Ɗangote

Matatar Ɗangote ta ce har yanzu ba ta karɓi kuɗi daga ƙungiyar dillalan mai ta Najeriya…

Za mu kawo ƙarshen talaucin da ya yi wa Najeriya katutu nan da 2030 — MDD

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce za ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin ta taimaka wa…

Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami da zai iya ratsa nahiyoyi

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami da zai iya ratsa nahiyoyi, wanda ya yi…

Dalilina na jan hankalin Najeriya ta yi hattara da IMF – Jega

Tsohon shugaban hukumar zaɓe ta Najeriya, Farfesa Attahiru Jega ya yi kira ga gwamnatin Najeriya ta…

An sako likitar da aka yi garkuwa da ita a Kaduna bayan wata 10

Likitar nan da aka yi garkuwa da ita a jihar Kaduna, Dr Ganiyat Popoola ta shaƙi…

Majalisar Dokokin Neja Ta Nuna Damuwa Kan Yadda ‘Yanbindiga Suka Mamaye Dajin Horar Da Sojojin Najeriya

Majalisar Dokokin jihar Nejan Najeriya ta nuna damuwa tare da fargaba kan yadda ‘yanbindiga suka kwace…

Sarkin Musulmi yana nan garau

Fadar Sarkin Musulmi ta karyata jita-jitar rasuwar Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad  Abubar III da ake yaɗawa.…

Kotu ta hana CBN bai wa jihar Rivers kasonta na gwamnatin tarayya

Mai shari’a Joyce Abdulmalik na babbar kotun tarayya da ke Abuja ya umarci babban bankin Najeriya…

Abin da ya sa ba a rantsar da shugaban ƙaramar Kumbotso na Kano ba

A jihar Kano, har yanzu tsugune ba ta ƙare ba, duk da kammala zaɓen ƙananan hukumomi…

Matatarmu za ta iya wadatar da ƴan Najeriya – Dangote

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ɗora alhakin ƙarancin man fetur da ake samu a…