Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi kira ga ’yan Najeriya su zama masu…
Month: December 2024
Tinubu Na Cikin Manyan Masu Aikata Rashawa A 2024 — Rahoton OCCRP
Shugaban Najeriya Bola Tinubu na cikin na gaba-gaba a jerinn mutanen da suka fi tsara manyan…
Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Mutane 2,425 Da Zargin Aikata Laifuka A Shekarar 2024
Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar kama wadanda ake zargi da aikata laifuka…
Mun Shirya Tunkarar Shekarar 2025 Da Sabbin Dabarun Aiki A Kano: Shehu Rabi’u
Rundunar yan sintiri ta bijilanti a jihar kano, ta bayyana yadda suka gudanar da aikace…
An kama matar da ke kai wa Bello Turji makamai a Zamfara
Dakarun Rundunar Sojin Operation Fansar Yamma, sun kama wata mata mai shekara 25 a Jihar…
Babu yarjejeniyar yin karɓa-karɓa tsakanina da Atiku – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa an cimma…
Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 Bayan Janye Tallafin Man Fetur
Bankin Duniya ya danƙa wa Najeriya bashin dala biliyan ɗaya da rabi bayan gwamnatin Bola Tinubu…
Ba za mu gama aiki kan kasafin 2025 ba kafin sabuwar shekara – Majalisar Dattawan Najeriya
Majalisar Dattawan Najeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar da kada su tsammaci za ta kammala tantance kasafin…
Karon Farko Yar Asalin Jihar Kano Ta Zama Kwamishiniyar Yan Sanda
A ranar Alhamis ne Hukumar kula da aiyukan Ƴan sanda, PSC ta ƙara wa Hauwa…