An Tafka Muhawara Kan Tambayar Da Wata Budurwa Ta Yi Wa Rundunar Yan Sandan Kano.

    Wasu mabiya shafukan sada zumunta musamman Facebook, sun tafka muhawara, kan wata amsar tambaya…

Yan Sandan Jihar Filato Sun Kama Mutane 859 Da Zargin Aikata Laifuka Mabambanta A Shekarar 2024

  Rundunar ’yan sandan Najeriya ta sanar da kama wasu mutane 859 a Jihar Filato bisa…

Gwamnatin Tarayya Za Ta Yi Cikakken Bincike Kan Harin Kauyuka A Sokoto

Gwamnatain tarayya ta alƙawarta gudanar da cikakken bincike kan harin da aka kai ƙauyukan Gidan sama…

Sule Lamido Ya Zargi Gwamnatin Tinubu Da Buhari Da Kin Bayyanawa Yan Nigeria Gaskiya Game Da Gwamnatinsu.

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam’iyyar hamayya ta PDP, Sule Lamido ya zargi gwamnatin…

Bama-baman Lakurawa Ne Suka Kashe Mutane A Silame Ba Harin Sojoji Ba – Sojoji.

  Rundunar sojin Najeriya ta ce bama-baman da Lakurawa suka ajiye a ƙauyukan da sojojin suka…

Hisbah Ta Kama Wasu Mutane Da Zargin Bokanci Da Kawalci A Unguwar Sheka.

  Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta kama Wani mutum Mai suna, Umar Sokoto, Dan Shekaru…

Yan Sanda Sun Cafke Matashin Da Ake Zargi Da Tarwatsa Farin Cikin Wasu Ma’aurata A Kano

  Rundunar yan Sandan jahar Kano, ta kama Wani matashi Mai suna, Amir Muhd Dan Shekaru…

Abubakar Sabo Na Dala FM Ya Zama Sabon Shugaban Rikon Kungiyar Daliban Hausa A Kwalejin Ilimi Ta Aminu Kano.

Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano, AKCOE, hadin gwiwa…

Za A Yi Jana’izar Mahaifiyar  Muhammad Babandede A Ranar Juma’a.

  Allah ya yi wa Hajiya Hajara (Uwani) rasuwa, mahaifiyar tsohon shugaban hukumar shige da fice…

Sai Al’umma Sun Tallafawa Mazauna Gidan Gyaran Hali : Hajiya Azumi Namadi Bebeji

  Shugabar kwamitin yiwa daurarru afuwa a jihar Kano dake arewacin Najeriya Hajiya Azumi Namadi Bebeji,…