Yan sandan Ekiti sun gurfanar da mutane 2 kan zargin satar N84k

Rundunar yan sandan jahar Ekiti ta gurfanar da wasu mutane 2 a gaban kotun Majistiri dake…

Kamfanin jirage na Alaska ya dakatar da aiki bayan tagar ɗaya daga cikin jiragensa ya ɓalle ana tsaka da tafiya a sama

Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Alaska Airlines ya dakatar da aiki da jiragensa ƙirar Boeing 737…

Hukumar NAPTIP ta ceto mutane 470 da aka yi safarar su a jahar Katsina

Hukumar hana safarar mutane a Najeriya NAPTIP ta ce ta ceto mutum 470 da aka yi…

Makadan Gangi 12 sun mika wuya ga rundunar yan sandan Kano sakamakon rashin wadanda za su kidawa.

Kwamishinan yan sandan jahar Kano CP Muhammed Usaini Gumel, ya bayyana cewa aiyukan daba a sassan…

Gwamnatin Kano ta kaddamar da feshin maganin sauro a kananan hukumomi 8 na birnin jahar.

Shugaban hukumar kwashe shara na jahar Kano, Ambasada Alhaji Ahmadu Haruna Zago, ya bukaci al’ummar kananan…

Yan sandan Kano sun bayar da mako guda ga mutane 52 su kai kansu bisa zargin garkuwa da mutane, miyagun laifuka a kudancin Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano ta bayyana sunayen wasu mutane 52 da ake zargi da aikata…

Yan sandan jihar Yobe sun kama Lakcara kan zargin kashe matarsa

Rundunar yan-sandan Nigeria reshen jihar Yobe ta kama wani malamin Jami’a mai suna Abubakar Musa sakamakon…

Yan sandan Kano sun gurfanar da wadanda ake zargi da aikata laifuka mabambanta su 2,931, kwato bindigu, ababen hawa,wukake da dabbobi a shekarar 2023.

  Rundunar yan sandan jahar Kano bisa jagorancin kwamishinan ta CP Muhammed Usaini Gumel, ta taya…

Rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da kama maza da mata su 29, daga garuruwa 2 da suka yi fada akan Awarar naira 300.

Rundunar yan sandan jahar Kano , ta tabbatar faruwar wani fada da ya barke tsakanin mutanen…

Yan sandan Kano sun cafke likitan bogi da saurayin buduwar da aka yi wa Allurar zubar da ciki har ta rasa ranta.

Rundunar yan sandan jahar Kano ta samu nasarar cafke wasu matasa biyu da ake zargin su…