Babbar kotun jahar Kano mai namba 17, karkashin jagorancin mai shari’a, Sunusi Ado Ma’aji, ta sanya…
Year: 2024
Siyasar Kano na shirin sake zani
Wata dambarwar siyasa ta kunno kai a jihar Kano, inda ake ganin wasu magoya bayan jam’iyyar…
An kama Shugaban Karamar Hukuma kan zargin yunkurin kisan Kakakin Majalisa
Rundunar ƴan sandan Nijeriya ta ce ta yi nasarar kama wasu mutum biyu, ciki har da wani Shugaban…
Jami’ar Bayero ta Kano da ta Burtaniya sun ƙirƙiro garin dawa
Cibiyar binciken noma a yankuna masu ƙamfan ruwan sama ta jami’ar Bayero a jihar Kano BUK,…
DSS ta kama Bello Bodejo kan kafa rundunar sa-kai ta Fulani
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello…
Sojojin Najeriya sun kuɓutar da mutum huɗu da aka yi garkuwa da su a Kebbi
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kuɓutar da wasu mutum huɗu da aka yi garkuwa da…
An tasa ƙeyar Danbilki Kwamanda zuwa gidan yari a Kano
An kama wani babban ɗan’adawa a Kano Danbilki Kwamanda tare da tasa keyarsa zuwa gidan yari.…
An kafa kwamitin sulhunta ricikin da ya raunata mutane a masarautar Gaya Kano, kwana 3 bayan sanar da hukuncin kotun koli.
Kwamishinan yan sandan jahar Kano CP Muhammed Usaini Gumel ( Fada da cikawa), ya kai ziyar…
Wata kotu ta yanke wa matashin da yan sandan Kano suka gurfanar hukunci, bisa samun sa da Danbuda a kugunsa
Kotun shari’ar addinin muslinci dake zaman ta a unguwar Gama Kano, ta yankewa wani matashi mai…
Super Eagles ta doke Guinea-Bissau, ta kai zagaye na biyu a gasar Afcon
Tawagar kwallon kafa ta Nigeria ta kai zagaye na biyu a gasar cin kofin nahiyar Afirka,…