Yan sanda sun kama ma’aikatan wani Hotel bisa zargin guntule kan wata mata a Adamawa

Rundunar yan sandan jahar Adamawa ta tabbatar da guntule kan wata mata mai suna Bilkisu Alhaji…

Mun kama masu bai wa ‘yan garkuwa da mutane bayanai – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce jami’an tsaro sun kama wasu mutane da…

Tsohon shugaban Saliyo zai tafi Najeriya don neman lafiya

Tsohon shugaban Saliyo zai tafi Najeriya domin neman lafiya, duk kuwa da shari’ar da yake fuskanta…

Yan sanda sun kama Chinaza gawurtaccen mai garkuwa da mutane

Rundunar ‘yan sandan Abuja babban birnin Najeriya ta tabbatar da kama Chinaza Phillip, wani gawurtaccen mai…

IGP ya bayar da naira biliyan biyu ga iyalan ‘yan sandan da suka mutu

Babban sifeton ‘yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya bayar da chekin naira biliyan 2.08 ga iyalan…

Emefiele ya musanta sabbin tuhume-tuhume a kansa

Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya musanta aikata tuhume-tuhume 20 da hukumar EFCC mai…

Yan sandan sun gurfanar da wanda ake zargi da sare Danyatsan matashi da Adda a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Gama PRP Kano, ta tsare wani matashi…

Labari cikin hotuna : Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake Kano AIG Umar Mamman Sanda, ya ziyarci wajen tantance matasan da suka nemi shiga aiki yan sanda na 2022/2023.

Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake Kano AIG Umar Mamman Sanda, ya ziyarci…

Yan sanda a Kaduna sun kuɓutar da mutumin da aka yi garkuwa da shi a Abuja

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kuɓutar da wani mutum da masu garkuwa da mutane suka…

Kotu ta bayar da umarnin kama Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya, ta mayar wa da waɗanda suka…