Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da samun rahoton wani matashi da ya zare Dan…
Year: 2024
Yan sanda sun cafke wani jagoran yan bindiga a kasuwar jahar Naija
Yan sanda sun cafke wani jagoran yan bindiga mai suna Rabi’u Yusuf, wanda aka fi sani…
Rundunar yan sandan Kano taja hankalin masu nemen aikin yan sanda su kula da yan damfara da sunan hukumar aikin yan sanda
Rundunar yan sandan jahar Kano, ta bayyana cewar ta fara farautar wasu yan Damfara, dake yin…
Ina godiya ga al’ummar Kano bisa addu’o’in da suka yi min – Abba Kabir
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce ya yi farin ciki maras misaltuwa da hukuncin…
Kotun koli ta dawo wa da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Kujerarsa
Kotun ƙolin Najeriya ta tabbatar da nasarar da Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya samu…
Yan sanda sun gurfanar da wani mutum bisa zarginsa da harkarlar filayen bogi a Kano.
Jami’an yan sanda sun gurfanar da wani matashi mai suna Usaini Ayuba mazaunin garin Inusawa a…
Yan sanda sun cafke sojan bogi da laifin aikata fashi a jahar Nasarawa.
Rundunar yan sandan jahar Nasarawa ta kama wani sojan bogi mai suna Muhammed Halidu dake jahar…