Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta haramta amfani da wata sara da mafi yawan matasan ƙasar ke…
Year: 2024
An ba da umarnin ƙara yawan jami’an tsaro a kan titin Abuja zuwa Kaduna
Babban Sifeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Adeolu Egbetokun ya bayar da umarnin ƙara yawan jami’an tsaro…
Ana zargin ma’aikacin bankin UBA da sace 3.3m daga asusun kwastoma a jihar Kano.
Ana zargin wani ma’aikacin banki da sace Naira miliyan 3,390,000 daga asusun kwastoma a bakin United…
Hukumomin tsaro a jahar Kano sun lashi takobin ladabtar da tunzurarrun mutanen da ke yunkurin haifar da rudani a ranar da kotun koli za ta yanke hukunci
Kwamishinan yan sandan jahar Kano, CP Muhammed Usaini Gumel , tare da sauran hukumomin tsaro, ya…
Wata kotun majistiri ta tsare wasu yan mata da mutum 1 kan zargin satar gwala-gwalai N6.8m , a uguwar Sharada Kano
Wata kotun majistiri mai namba 54, dake zaman ta a unguwar Norman’Sland Kano, ta tsare wasu…
Betta Edu: ACM ta shirya gudanar da zanga-zanga a Kaduna, Abuja muddin Tinubu bai dakatar da Ministan Cikin Gida, Tunji-Ojo ba
Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa Consultative Movement (ACM), ta yi kira ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu kan…
Kotu ta aika matashi da babansa a gidan yari bisa zargin kashe limam a Kano
Wata babbar kotun majlistare a Kano ta ba da umarnin tsare wani matashi da mahaifinsa, bisa…
Yan sanda sun gurfanar da miji da mata da ake zargi da sace wata matashiyar budurwa a kudancin Kano.
An gurfanar da wasu ma’aurata a gaban kotun Majistiri mai namba 54, dake Normand’Sland Kano, karkashin…
Kowa ya debo da zafi: Kotu ta tsare matashin da ake zargi da fasa gilashin motar yan sanda da wayar salularsu a Kano
An gurfanar da wani matashi agaban kotun majistiri dake zaman ta , a unguwar Norman’sland Kano…