Wata kotu ta yanke wa matasan da suka shiga gidan wani babban Lauya suka yi sata daurin watanni 21 da Bulala 60 a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta , a unguwar Kwana hudu Kano , ta yanke…

Wata kotun majistiri a jahar Nasarawa ta ce wajibi ne Dauda Rarara ya bayyana a gaban ta.

Kotun Majistiri mai Namba 1 ,dake zaman ta a lafiyan jahar Nasarawa , ta bada umarni…

Tinubu ya rage yawan masu rakiya a tafiye-tafiyensa

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da sanarwar rage yawan jami’an da za su riƙa yi…

Muna son a rage kashewa da jikkata fararen hula a Gaza – Blinken

Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Antony Blinken ya ce akwai batutuwa da dama da yake so a…

Wata babbar kotun jahar Kano ta ci gaba da sauraren shari’ar wasu yan sanda da aka dakatar daga aiki kan zargin fashi da makami

Babbar kotun jahar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Faruk Lawan , ta ci gaba da sauraren…

Kisan Nafi’u: Rashin samun shawarwari daga ma’aikatar shari’a ya sanya an sake dage shari’ar mijin Hafsat Surajo da wasu mutane 2 a kano

Kotun majistiri mai namba 37, dake Yankaba Kano, ta sake tsare mijin matar nan Hafsat Surajo…

Kisan Ummita: Wata babbar kotun jahar Kano ta sanya ranar sauraren jawaban karshe kan tuhumar da ake yi wa Frank Geng Guarong.

Babbar kotun jahar Kano mai namba 17 dake zamanta a unguwar Miller Road, ta dage ci…

Shugaba Tinubu ya dakatar da ministar jin ƙai Betty Edu

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dakatar da ministar jin ƙai, Betty Edu nan take. Kakakin shugaban…

An kama wani matashi kan zargin kisan mahaifinsa a Kano

Hukumar tsaro ta Civil Defence a Kano ta ce kama wani matashi mai suna Alkasim Ya’u…

Babu laifin da muka aikata da ya sa jami’an EFCC suka je ofishinmu – Dangote

Rukunin kamfanin Dangote a Najeriya ya ce bai aikata wani laifi, ko ba daidai ba da…