Mai Martaba Sarkin Kano Na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Bukaci Masu Rike Wata Dama Su Taimakawa jama’arsu

Mai martaba sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci masu rike da wata…

Fistula Foundation Ta Raba Kayan Koyon Sana’o’I Ga Matan Da Suka Warke daga Lalurar Yoyon fitsari

Gidauniyar Fistula Foundation Nigeria, wadda ke tallafawa mata masu fama da lalurar yoyon fitsari, ta gudanar…

Zanga-zanga- Kungiyar Lauyoyi Mata Ta Yi Kira Ga Sufeton Yan Sandan Nigeria Kar Ya Amsa Kiran Sauya CP Ibrahim Bakori Daga Kano

Kungiyar  mata lauyoyi  (Women Lawyers Congress ) ta gudanar da wata zanga-zanga da ta dauki hankali…

Yan Sandan Kano Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da aikata Laifuka Mabambanta

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bankaɗo wasu miyagun ƙwayoyi, da darajar kudin su ta kai…

Siyasa Da Tsaro: Gwamnan Kano Ya Tura Neman A Sauya Kwamishinan Yan Sandan Jihar.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nemi shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya gaggauta…

Sarkin Kudan Ya Taya Mai Martaba Sarkin Zazzau Murnar Cika Shekaru 5 Akan Karagar Mulki. 

  Mai Girma Sarkin Kudan Alhaji Muhammad Bello Haladu ya jinjina tare da Taya Mai martaba…

Kwalejin Koyar Da Aikin Gona Ta Audu Bako Ta Musanta Zargin Kin Bin Umarnin Gwamnatin Kano.

  Kwalejin koyar da aikin gona ta Audu Bako College of Agriculture Danbatta (ABCOA Danbatta), ta…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Cafke Mutane 105 Da Zargin Aikata Laifuka A Watan Satumba

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wadanda ake zargi da aikata manyan laifuka su 105…

ODPM Nigeria Ta Jaddada Muhimmancin Haɗin Gwiwa Tsakanin Kungiyoyin Matasa Da Hukumomin Tsaro

Ƙungiyar  Organization for Development and Political Matrix Nigeria (ODPM Nigeria) ta gabatar da taron tattaunawa na…

Kungiyar Atiku 2027 Network For Change Awareness Ta Kaddamar Da Shugabancin ta Na Jihar Nassarawa.

Kungiyar Atiku 2027 Network For Change Awareness ta kasa, karkashin jagorancin Hon. Ahmad Adamu Kwachiri Fagge,…