Rundunar Yan Sandan Kano Ta Fitar Da Sabbin Matakan Tsaro A Watan Azumin Ramadana

  Rundunar yan sandan  jihar Kano ta fitar da wasu sabbin matakan tsaro a watan azumin…

A gaban mijina Akpabio ya nemi kwanciya da ni —Sanata Natasha

  Sanata Natasha Akpoti ta zargi Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswil Akpabio da neman yin lalata…

Sojoji sun kama shugaban ’yan bindiga, Kachallah Hassan Nabamamu a Zamfara

  Dakarun Sojin ‘Operation FANSAN YANMA’, sun kama Ƙasurgumin Shugaban ’Yan Bindiga, Kachallah Hassan Nabamamu, wanda…

An ga watan azumin Ramadan na 2025 a Saudiyya

Rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a ƙasar Saudiyya, a yau Juma’a, 28…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Mutane 2 Bisa Zargin Satar Motoci A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wasu matasa  biyu da suka hada Bashir Adamu…

Gwamnatin Kano ta nemi Tinubu ya kori Aminu Bayero daga fadar Nassarawa

Gwamnatin Jihar Kano, ta buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ɗauki mataki na cire Sarkin Kano…

Buhari ya koma Kaduna da zama bayan shafe shekara 2 a Daura

Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya koma gidansa da ke Jihar Kaduna da zama, bayan shafe…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Shelanta Neman Iyayen Wani Yaro Da AKa Tsinta

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta na neman iyayen wani yaro mai suna Abulkhair dan shekaru…

Hukumar Karota Ta Yi Kira Ga Direbobi Da Su Yi Tuki Cikin Hankali A Watan Ramadan

  Yayin da muka kusanto watan Ramadan mai alfarma, Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa jiha…

An Umarci Masu Gidajen Rawar Gala Da Wasanni Su Rufe A Kano

Hukumar tace fina-finai ta gargadi masu gidajen Gala da sauran guraren wasanni a Jahar Kano dasu…