Rikicin fadan daba ya kaure a Sheka bayan mutuwar wani matashi da ake zargi da laifukan Fashi da daba.

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama matasa masu tarin yawa, a unguwar sheka, sakamakon ricikin…

Wa’adin biyan kudin aikin Hajjin bana a Najeriya ya cika

Da misalin karfe goma sha biyun daren ranar Jumma’a 31 ga watan Janairun 2025, ne wa’adin…

Jami’an FBI da suka binciki Trump na fuskantar kora

Jami’an hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka,FBI, wadanda suka gudanar da bincike a kan tuhumar da…

Dangote ya karya farashin man fetur

Matatar mai ta Dangote ta karya farashin man fetur daga Naira 950 zuwa Naira 890 kan…