Haɗin Gwiwa Tsakanin Gwamnati Da ‘Yan Jarida Shi ne Mafi Dacewa Don Ci gaban kano —Aminu Bala

Yan jaridu da gidajen yada labarai a jihar Kano suna da ‘yancin faɗar ra’ayoyinsu bisa ka’idoji…

Kungiyar Salanta A Yau Ta Raba Kayan Sallah Ga Marayu Sama Da 200

A wani yunkuri na taimako da jin-kai ga marayu da masu karamin karfi, kungiyar Salanta A…

Na Samu Duk Goyon Bayan Da Nake Bukata A Masana’antar Kannywood – Daraktan Film Din Mai Martaba, Prince Daniel (ABOKI)

A baya-bayan nan, wasu labarai da aka wallafa sun ja hankalina da suka nuna cewa masana’antar…

Kotu Ta Yankewa Ummin Mama Hukunci Saboda Yada Badala A Tiktok

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zamanta, a hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta yankewa Rukayya Ibrahim…

Hukumar Shari’a Da Haɗin Gwiwar Kungiyar Wamy Sun Shiryawa Wadanda Suka Karbi Musulunci Shan Ruwa A Kano

Hukumar Shari’ah da haɗin gwiwar kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) sun shiryawa wadanda suka…

Ma’aikatan Lafiya A Matakin Farko ‘Yan Shekarar 2015 Sun Cika Shekaru 10 Da Fara Aiki A Gwamnatin Kano. 

Kungiyar ma’aikatan lafiya matakin farko wadanda tsohon Gwamnan kano Injiniya Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya dauka…

Yan Sanda Sun Kama Gungun Yan Fashi Da Makami Da Masu Garkuwa Da Mutane 10 A Kano

  Biyo bayan kara bunkasa aiyukan yan sanda a fadin Nijeriya, rundunar yan sandan jihar kano,…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Mutane 5 Da Zargin Garkuwa

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wasu mutane 5 da ake zarginsu da hada kai…

Gobara Ta Lalata Dukiya Ta Biliyoyin Naira A Kano

Wata gobara da ta tashi a wata kasuwar ƴan gwangwan da ke Dakata a jihar Kano…

Wani Alkali Ya Yi Fatali Da Tayin Cin Hanci Don Ya Saki Yar Tiktok Mai Yada Bidiyon Batsa A Kano

  Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da matashiyar yar Tiktok dinnan mai suna, Rukayya…