Mai Martaba Sarkin Kano Na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Bukaci Masu Rike Wata Dama Su Taimakawa jama’arsu

Mai martaba sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci masu rike da wata…

Fistula Foundation Ta Raba Kayan Koyon Sana’o’I Ga Matan Da Suka Warke daga Lalurar Yoyon fitsari

Gidauniyar Fistula Foundation Nigeria, wadda ke tallafawa mata masu fama da lalurar yoyon fitsari, ta gudanar…

Zanga-zanga- Kungiyar Lauyoyi Mata Ta Yi Kira Ga Sufeton Yan Sandan Nigeria Kar Ya Amsa Kiran Sauya CP Ibrahim Bakori Daga Kano

Kungiyar  mata lauyoyi  (Women Lawyers Congress ) ta gudanar da wata zanga-zanga da ta dauki hankali…

Yan Sandan Kano Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da aikata Laifuka Mabambanta

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bankaɗo wasu miyagun ƙwayoyi, da darajar kudin su ta kai…

Siyasa Da Tsaro: Gwamnan Kano Ya Tura Neman A Sauya Kwamishinan Yan Sandan Jihar.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nemi shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya gaggauta…