Ɗalibi Ya Kashe Malaminsa Da Tabarya

Wani ɗalibi mai suna Ogbeche, ya kashe malaminsa Oshen, a makarantar sakandire da ke garin Ugboro,…

Yan Sanda Sun Cafke Dillalan Tabar Wiwi 11 A Abuja

Rundunar ‘yansandan Najeriya reshen birnin Abuja ta ce ta kama mutum 11 da zargin safarar miyagun…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Kwayoyi Na Sama Da Naira Miliyan 80

    Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samau nasarar kama kwayar tramadol wadda kudinta ya…

Wani Mutum Ya Fadi Kasa Bayan Ya Zubawa Kansa Shinkafar Bera A Abincin A Kano

Wani mutum ya zubawa abincinsa shinkafar Bera, akan Titin Audu Bako Way Dake Jihar Kano. Ana…

ALGION Ta Kammala Taron Kasa Na Shekarar 2025 Cikin Nasara. 

Zauren Jami’an Yada Labarai na Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (ALGION) ta kammala taronta na kasa na…

ALGION Ta Girmama Gwamna Abba Kabir Yusif Bisa Sauye-sauyen Da Ya Kawo A Fannin Yaɗa Labarai

Ƙungiyar Ma’aikatan Yaɗa Labarai na Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (ALGION) ta karrama Gwamnan Jihar Kano, Injiniya…

Lauyan Nan Da Yake Zargin Kudinsa 950k Sun Bata A Motarsa Da Karota Suka Dauka Zai Nemi hakkinsa A Kotu Saboda Gaza Cimma Matsaya.

Lauyan nan da yake zargin wasu jami’an hukumar Karota ta jihar Kano, da dauke masa mota…

Yan Sanda Sun Cafke Wanda Ake Zargi Da Halaka Kakanninsa A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar rasuwar wasu aurata sakamakon zargin da ake yi wa…

Ana Zargin Wani Matashi Da Kashe Kakanninsa A Kano

Yanzu haka ana zargin wani matashi mai suna Mutawakkil Ibrahim, dan shekara kusan 30 mazaunin unguwar…

An Kama Dan Sandan Bogi Dake Bayar Da Hannu A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama dan sandan Bogi mai suna, Nasiru Shitu dan shekaru…